Tuesday, 12 September 2017

I’ll curb corruption better than Buhari, says Atiku

Former Vice-President Atiku Abubakar has vowed to tame corruption like never before if given the chance to preside over Nigeria’s affairs. </br> The APC chieftain...

Sunday, 10 September 2017

Mycoplasma Genitalium: What To Know About The New Sexually Transmitted Disease

With 15-24 year olds accounting for half of all new Sexually transmitted Diseases it has become imperative to provide information about the newly discovered sexually transmitted...

Plateau United ta lashe kofin zakarun gasar kwallon kafa ta kasa

Kungiyar Kwallon Kafa ta Plateau United da ke Jos, ta zama zakaran gasar Premier League na Najeriya ta 2017. A wasan karshe da ta buga a filin wasa na garin Jos, ta yi nasara...

FYADE: Mata ‘Yan Jarida sun gudanar da zanga-zanga a jihar Filato

Kungiyar ‘Yan Jarida Mata, reshen Jihar Filato sun gudanar da zanga-zangar nuna damuwar su dangane da yawaitar yi wa mata da kananan yara fyade a kasar nan.Sun gudanar da...

Osinbajo ya nisata kansa da masu yi masa kamfen din fitowa takarar Shugaban kasa

Clicknaij Tech blog Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo ya nisanta kan sa daga wani kamfen da aka fara yi cewa ya cancanci fitowa takarar shugabancin kasar nan a 2019.Wata...

Mutane 19 sun rasa rayukansu a hadarin mota a Kano

FrscMutane 19 su ka mutu sanadiyyar wani hadarin mota da ya faru a daidai Lambun Garban Bichi, kan hanyar Kano zuwa Katsina.Kakakin Hukumar Kiyaye Hadurra ta Kasa na jihar...

LG bans herders' night celebrations

The Security Board of Gagarawa Neighborhood Government Gathering of Jigawa, has restricted Fulani and herders from holding nearby customary weddings and different celebrations...

DSS busts different Boko Haram plots, 6 bosses captured

The Division of State Administrations said it thwarted evil designs by psychological oppressors of Boko Haram to cause pandemonium and annihilation amid the Eid-Kabir celebrations...

Stunner! How 2 Lesbian Women Pounded the life out of And Consumed In Makurdi (Realistic Photographs)

Two lovely women were beaten and set on fire by some irate horde at the 'Proprietor's Occupier territory' in Makurdi, Benue State for professedly including themselves in...

Portuguese doctors clear lady's offered to hold up under grandchild

The Portuguese Gathering for Helped Birth late Friday consistently affirmed the demand of a 30-year-old lady who can't manage youngsters following a surgical system for...

5 Surprising Tips For Remaining Fit

Remaining fit is truly not as hard as individuals think; in addition, on the off chance that you think about the exertion you put into shedding overabundance fat and contrast...

Saturday, 9 September 2017

Hatsaniya ta barke tsakanin Ali Nuhu da Rahama Sadau

Wannan rikicin dai ya far fitowa fili ne sakamakon yadda wasu manya jigogi kuma makusantan jarumi Ali Nuhu din suka fito a kafafen sada zumunta na manhajar Instagram suna...

I Have Never Had An Erection All My Life'- 32-Year Old Speculated R*pist Uncovers

A presumed attacker, Bayonne Lekan, on Friday told a Tinubu Boss Justice Court sitting in Lagos, that he has never had an erection in his life.The 32-year-old designer,...

An daidaita tsakanin malaman Jami'o'i da gwamnatin tarayya

Kungiyar Malaman Jam'i'o'i ta Kasa, ta amince da yarjejeniyar da ta cimma a zamanta da gwamnatin tarayya, inda ta yarda za ta janye yajin aiki da zarar uwar kungiyar ta...

Friday, 8 September 2017

Mata uku wadanda suka zamo Sanannu a Arewa na daya zata baka mamaki

Fitacciyar jarumar nan ta wasan kwaikwayon Hausa da turanci wato ta Kannywood da Nollywood Rahama Sadau ta shiga cikin jerin mata uku sa suka fi tashe a harkar fina-finai...

Hotunan sabuwar motor da dan wasan Real Madrid ya siya

Dan wasan Real madrid Cristiano Ronaldo ya samu karuwa cikin jerin motocin da ya tara masu tsada.Zakaran yan ƙwallon turai ya dora hoton motar wanda kimanin ta ta kai N162M...

Video: Yadda maza suke shigar mata suna aikata kwartanci

Wannan video da kuke gani a kasa wani namiji aka kamashi dashigar mata yayinda yai kokarin shiga gidan wata matar aure Ga Dai Video Nan Kuyi Download Ku Kallah Kuma...

Thursday, 7 September 2017

Yadda Mata suke Hukunta Mazajensu A Legas

 Gwamnatin jihar Lagos da ke Najeriya ta ce tana samun karin rahotannin da ke nuna mata na lakadawa mazajensu duka a jihar.Kwamishinan shari'a na jihar Mr Adeneji Kazeem...

Yaki da Chin Hanci da Rashawa a Nigeria Kwalliya Ta Biya Kudin Sabulu

Ko Yanzu Alhamdulillah Gwamnatin Nigeria Karkashin Jagorancin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Tayi Nasara a Bangaren Yaki da Chin Hanci da RashawaSaboda An Wayi Gari a Kasa...

Wednesday, 6 September 2017

Zai Dauki Lokaci Kafin Talakawa Su Fara Amfana Da Farfadowar Tattalin Arziki - NBS

Shugaban Hukumar Kididdiga ta Kasa ( NBS), Yemi Kale ya yi karin haske game da rahoton da hukumar ta fitar na Farfadowar tattalin arzikin kasa daga kariyar da ya yi inda...

YADDA SAMA DA MUSULMAI DUBU TALATIN SUKAYI HIJIRA CIKIN KANKANIN LOKACI DAGA BURMA

DAGA AUWAL M KURAKasa da awanni ashirin da hudu al-ummar Rohingya kusan Dubu Talatin da bakwai (37,000) suka tsere zuwa BangladeshMajalisar Dinkin Duniya ta ce akalla musulmai...

A Karo Na Biyu Buhari Ya Soke Zaman Majalisar Ministoci

A karo na biyu tun bayan da ya dawo jinya daga waje, Shugaba Muhammad Buhari ya soke zaman majalisar ministoci wanda aka tsara gudanarwa a yau Laraba.Ministan Yada Labarai,...

2019: Ministar Harkokin Mata Ta Fara Yi Wa Atiku Kamfe

Ministar harkokin mata, Hajiya Aishatu Isma'ila ta soma yi wa tsohon mataimakin shugaban kasar Atiku Abubakar yakin neman zabe na shekarar 2019. Ministar, wacce ta jagoranci...

Ya Aka Yi Wannan Sirri Ya Bayyana?

Shakka babu da mamaki Minista ta rika kamfe ga wani saboda ya samu kujerar shugaban kasa da ya ba ta mukami. Shin ba ta yi farin ciki ba ne da mukamin ko kuwa ba ta samun...