Kasa da awanni ashirin da hudu al-ummar Rohingya kusan Dubu Talatin da bakwai (37,000) suka tsere zuwa Bangladesh
Majalisar Dinkin Duniya ta ce akalla musulmai ‘yan
Kabilar Rohingya dubu talatin da Bakwai ne, (37,000) suka tsere zuwa kasar Bangladesh cikin Awanni ashirin da hudu24 bayan irin kisar girlar da akeyi musu a kasar Burma
Kabilar Rohingya dubu talatin da Bakwai ne, (37,000) suka tsere zuwa kasar Bangladesh cikin Awanni ashirin da hudu24 bayan irin kisar girlar da akeyi musu a kasar Burma
Inda majalisar dinkin duniya ta Bayyana lamarin da matsayin Gudun hijira mafi girma da aka Taba gani cikin karamin lokaci Tun bayan sabon tashin Hankalin da ya barke a kasar Myanmar .
A cewar Majalisar, wannan ta sa Yawan ‘yan kabilar Rohingya da suka tsere daga burma zuwa Bangladesh ya karu zuwa dubu Dari da ashirin da biyar (125,000) daga dubu Casa’in (90,000)
No comments:
Write comments